Ez 14:14 HAU

14 ko da Nuhu, da Daniyel, da Ayuba suna cikinta, rayukansu ne kaɗai za su ceta saboda adalcinsu, ni Ubangiji na faɗa.

Karanta cikakken babi Ez 14

gani Ez 14:14 a cikin mahallin