Ez 14:20 HAU

20 ko da Nuhu, da Daniyel, da Ayuba suna cikinta, ni Ubangiji Allah na rantse da zatina, ba za su ceci 'ya'ya mata ko 'ya'ya maza ba, rayukansu ne kaɗai za su ceta saboda adalcinsu.

Karanta cikakken babi Ez 14

gani Ez 14:20 a cikin mahallin