Ez 16:16 HAU

16 Kin ɗauki waɗansu rigunanki, kika yi wa kanki masujadai masu ado, sa'an nan kika yi karuwanci a cikinsu, irin abin da ba a taɓa yi ba, ba kuwa za a yi ba nan gaba.

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:16 a cikin mahallin