Ez 16:36 HAU

36 “Ubangiji Allah ya ce, da yake kunyarki ta bayyana, an buɗe tsiraicinki cikin karuwancinki, saboda kuma gumakanki, da jinin 'ya'yanki da kika miƙa wa gumakanki,

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:36 a cikin mahallin