Ez 16:39 HAU

39 Zan bashe ki a hannun kwartayenki, za su kuwa rushe ɗakunan tsafinki, su tuɓe tufafinki, su kwashe murjaninki, su bar ki tsirara tik.

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:39 a cikin mahallin