Ez 17:15 HAU

15 Amma Sarkin Yahuza ya tayar masa, da ya aiki wakilai zuwa Masar don a ba shi dawakai da sojoji masu yawa. To, zai yi nasara? Wanda ya yi irin wannan abu zai tsira? Zai iya ta da alkawari sa'an nan ya tsere?

Karanta cikakken babi Ez 17

gani Ez 17:15 a cikin mahallin