Ez 17:6 HAU

6 Ya yi toho, ya zama kuranga mai yaɗuwa. Rassanta suka tanƙwasa wajenta. Saiwoyinta suka kama ƙasa sosai. Haka ta zama kuranga, ta yi rassa da ganyaye.

Karanta cikakken babi Ez 17

gani Ez 17:6 a cikin mahallin