Ez 18:17 HAU

17 yana hana hannunsa aikata mugunta, bai ba da bashi da ruwa ko wani ƙari ba, yana kiyaye ka'idodina, yana kuma bin dokokina, ba zai mutu saboda laifin mahaifinsa ba, amma zai rayu.

Karanta cikakken babi Ez 18

gani Ez 18:17 a cikin mahallin