Ez 18:25 HAU

25 “Amma kun ce, ‘Hanyar Ubangiji ba daidai ba ce.’ Ku ji ya ku mutanen Isra'ila, hanyata ba daidai ba ce? Ashe, ba hanyarku ce ba daidai ba?

Karanta cikakken babi Ez 18

gani Ez 18:25 a cikin mahallin