Ez 18:27 HAU

27 Idan kuma mugu ya bar muguntarsa da yake yi, ya kuwa bi shari'a, ya yi abin da yake daidai, zai rayu.

Karanta cikakken babi Ez 18

gani Ez 18:27 a cikin mahallin