Ez 18:7 HAU

7 wanda ba ya cin zalin kowa, wanda yakan mayar wa wanda ya ba shi jingina abin da ya jinginar masa, wanda ba ya ƙwace, amma yakan ba mayunwanci abinci, wanda yakan ba huntu tufa,

Karanta cikakken babi Ez 18

gani Ez 18:7 a cikin mahallin