Ez 20:22 HAU

22 Amma na yi haƙuri saboda sunana, domin kada a saɓi sunana a gaban sauran al'umma waɗanda suka gani na fito da mutanen Isra'ila daga ƙasar Masar.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:22 a cikin mahallin