Ez 20:41 HAU

41 Zan karɓe ku kamar turare mai ƙanshi sa'ad da na fisshe ku daga cikin sauran mutane, na tattaro ku daga ƙasashen da aka warwatsa ku. Zan nuna tsarkina a cikinku a idon sauran al'umma.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:41 a cikin mahallin