Ez 21:12 HAU

12 Ka yi kuka, ka yi ihu, ya ɗan mutum, gama takobin yana gāba da jama'ata da dukan shugabannin Isra'ila. An ba da shugabanni da jama'ata ga takobi, sai ka buga ƙirjinka da baƙin ciki.

Karanta cikakken babi Ez 21

gani Ez 21:12 a cikin mahallin