Ez 21:15 HAU

15 Zai sa zukatansu su narke, da yawa kuma su fāɗi a ƙofofinsu. Na ba da takobi mai walƙiya. An yi shi kamar walƙiya, an wasa shi don kashe-kashe.

Karanta cikakken babi Ez 21

gani Ez 21:15 a cikin mahallin