Ez 21:19 HAU

19 “Ya ɗan mutum, ka nuna hanya biyu inda takobin Sarkin Babila zai bi. Dukansu biyu za su fito daga ƙasa ɗaya. Ka kafa shaidar hanya a kan magamin hanya zuwa birni.

Karanta cikakken babi Ez 21

gani Ez 21:19 a cikin mahallin