Ez 22:18 HAU

18 “Ɗan mutum, mutanen Isra'ila sun zama kamar ƙwan maƙera a gare ni. Dukansu sun zama kamar tagulla, da kuza, da baƙin ƙarfe, da darma, a tanderu, sun zama ƙwan maƙera na azurfa.

Karanta cikakken babi Ez 22

gani Ez 22:18 a cikin mahallin