Ez 22:7 HAU

7 A cikinka ana raina mahaifi da mahaifiya, ana kuma tsananta wa baƙo, ana cin zalin marayu, da gwauruwa, wato wadda mijinta ya mutu.

Karanta cikakken babi Ez 22

gani Ez 22:7 a cikin mahallin