Ez 23:23 HAU

23 Babilawa da dukan Kaldiyawa, da Fekod, da Showa, da Kowa, da dukan Assuriyawa tare da su, wato samari masu bansha'awa. Dukansu masu mulki ne, da shugabanni, da jarumawa, da shahararru, dukansu suna kan dawakai.

Karanta cikakken babi Ez 23

gani Ez 23:23 a cikin mahallin