Ez 23:27 HAU

27 Zan ƙarasa lalatarki da karuwancinki da kika kawo daga ƙasar Masar, don kada ki ƙara ɗaga idonki ki dubi Masarawa, ko ki ƙara tunawa da su.

Karanta cikakken babi Ez 23

gani Ez 23:27 a cikin mahallin