Ez 23:37 HAU

37 Gama sun yi zina da kisankai, sun bauta wa gumakansu, har ma sun miƙa musu 'ya'yansu maza da suka haifa mini, su zama abincinsu.

Karanta cikakken babi Ez 23

gani Ez 23:37 a cikin mahallin