Ez 26:16 HAU

16 Sa'an nan sarakunan bakin teku za su sauka daga gadajen sarautarsu, su tuɓe rigunansu, da rigunansu waɗanda aka yi wa ado. Za su zauna a ƙasa suna rawar jiki a kowane lokaci. Za su razana saboda abin da ya same ki.

Karanta cikakken babi Ez 26

gani Ez 26:16 a cikin mahallin