Ez 26:19 HAU

19 Gama Ubangiji Allah ya ce, “Sa'ad da na maishe ki kufai kamar biranen da ba a zauna cikinsu ba, sa'ad da kuma na dulmuye ki cikin zurfin teku,

Karanta cikakken babi Ez 26

gani Ez 26:19 a cikin mahallin