Ez 26:3 HAU

3 domin haka ni, Ubangiji Allah na ce, ‘Ina gāba da ke, ke Taya, zan kawo al'ummai da yawa su yi gāba da ke, kamar yadda teku takan kawo raƙuman ruwa.

Karanta cikakken babi Ez 26

gani Ez 26:3 a cikin mahallin