Ez 26:8 HAU

8 Zai kashe ya'yanki mata waɗanda suke a filin ƙasar da takobi. Zai kuma kewaye ki da garun yaƙi, ya gina miki mahaurai, sa'an nan zai rufe ki da garkuwoyi.

Karanta cikakken babi Ez 26

gani Ez 26:8 a cikin mahallin