Ez 27:10 HAU

10 “ ‘Mutanen Farisa, da na Lud, da na Fut suna cikin sojojinki don su yi miki yaƙi. Sun rataya garkuwoyi, da kwalkwali a cikinki. Sun samo miki daraja.

Karanta cikakken babi Ez 27

gani Ez 27:10 a cikin mahallin