Ez 27:35 HAU

35 Dukan mazaunan ƙasashen gāɓar tekuSun gigice saboda masifar da ta auko miki.Dukan sarakunansu sun tsorata ƙwarai,Fuskokinsu sun yamutse.

Karanta cikakken babi Ez 27

gani Ez 27:35 a cikin mahallin