7 Don haka zan tura baƙi a kanka,Waɗanda suka fi mugunta cikin sauran al'umma.Za su zare takubansu a kan kyakkyawar hikimarka,Za su ɓara darajarka.
Karanta cikakken babi Ez 28
gani Ez 28:7 a cikin mahallin