Ez 29:19 HAU

19 Domin haka Ubangiji Allah ya ce, “Zan ba Nebukadnezzar, Sarkin Babila, ƙasar Masar, zai kwashe dukiyarta, ya lalatar da ita, ya washe ta ganima. Za ta zama abin biyan sojojinsa.

Karanta cikakken babi Ez 29

gani Ez 29:19 a cikin mahallin