Ez 29:21 HAU

21 “A ranan nan zan naɗa ɗaya daga cikin zuriyar Dawuda ya zama babban sarki, zan kuma buɗe bakinka a tsakiyarsu. Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Ez 29

gani Ez 29:21 a cikin mahallin