Ez 29:7 HAU

7 Sa'ad da suka riƙe ka,Sai ka karye ka tsattsaga hannuwansu.Sa'ad da suka jingina da kai,Sai ka karye, har ka sa kwankwasonsu ya firgiza.

Karanta cikakken babi Ez 29

gani Ez 29:7 a cikin mahallin