Ez 29:9 HAU

9 Ƙasar Masar za ta zama kufai, marar amfani. Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji.“ ‘Domin ka ce, “Kogin Nilu nawa ne, ni na yi shi,”

Karanta cikakken babi Ez 29

gani Ez 29:9 a cikin mahallin