14 Sai Ruhu ya ɗaga ni, ya kuma tafi da ni, na kuwa tafi da baƙin ciki, ina jin zafi a ruhuna. Ikon Ubangiji yana tare da ni da ƙarfi.
Karanta cikakken babi Ez 3
gani Ez 3:14 a cikin mahallin