Ez 3:23 HAU

23 Sai na tashi na tafi na tsaya a fili, sai ga ɗaukakar Ubangiji a wurin, a tsaye kamar ɗaukakar da na gani a bakin kogin Kebar. Sai na fāɗi rubda ciki.

Karanta cikakken babi Ez 3

gani Ez 3:23 a cikin mahallin