26 Ni kuwa zan sa harshenka ya manne wa dasashinka don ka zama bebe, ka kasa tsauta musu, gama su 'yan tawaye ne.
Karanta cikakken babi Ez 3
gani Ez 3:26 a cikin mahallin