Ez 30:24 HAU

24 Zan ƙarfafa hannun Sarkin Babila, in sa takobina a hannunsa, amma zan karya hannuwan Fir'auna, zai yi nishi a gaban Sarkin Babila, kamar mutumin da aka yi wa raunin ajali.

Karanta cikakken babi Ez 30

gani Ez 30:24 a cikin mahallin