4 Takobi zai fāɗa a kan Masar,Azaba kuma za ta sami Habasha.Za a kashe mutane a Masar,Za a kwashe dukiyarta,A rushe harsashin gininta.
Karanta cikakken babi Ez 30
gani Ez 30:4 a cikin mahallin