Ez 30:9 HAU

9 “A ranan nan manzanni masu sauri za su fito daga wurina a jiragen ruwa, su tsoratar da Habashawa, ba zato. Azaba za ta auko a kansu a ranar hallakar Masar. Ga ta nan, ta zo.”

Karanta cikakken babi Ez 30

gani Ez 30:9 a cikin mahallin