23 An binne su a can ƙurewar lahira. Taron jama'arta suna kewaye da kabarinta. An kashe dukansu da takobi. Su ne suka haddasa tsoro a cikin ƙasar.
Karanta cikakken babi Ez 32
gani Ez 32:23 a cikin mahallin