Ez 32:26 HAU

26 “Meshek da Tubal suna can da dukan sojojinsu. Kaburburan sojojinsu suna kewaye. Dukansu marasa imani ne, waɗanda aka kashe da takobi, gama sun yaɗa tsoro a duniya.

Karanta cikakken babi Ez 32

gani Ez 32:26 a cikin mahallin