Ez 33:5 HAU

5 Gama ya ji amon ƙahon, bai kuwa kula ba, hakkin jininsa zai zauna a bisa kansa. Amma idan ya kula da faɗakar, zai tsira da ransa.

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:5 a cikin mahallin