Ez 34:26 HAU

26 Zan sa su, da wuraren da suke kewaye da tuduna dalilin samun albarka. Zan aiko da ruwan sama a lokacinsa, zai kuma zama ruwan albarka.

Karanta cikakken babi Ez 34

gani Ez 34:26 a cikin mahallin