Ez 34:28 HAU

28 Ba za su ƙara zama ganimar al'ummai ba, namomin jejin ƙasar kuma ba za su cinye su ba. Za su yi zamansu lafiya, ba wanda zai tsorata su.

Karanta cikakken babi Ez 34

gani Ez 34:28 a cikin mahallin