Ez 34:3 HAU

3 Kuna cin kitsensu, kuna yi wa kanku tufafi da gashinsu, kukan yanka turkakkun, amma ba ku yi kiwon tumakin ba.

Karanta cikakken babi Ez 34

gani Ez 34:3 a cikin mahallin