Ez 35:12 HAU

12 Zai sani Ubangiji ne wanda ya ji dukan zarge zargen da ya yi wa duwatsun Isra'ila, da ya ce, ‘An maishe su kufai marar amfani, an ba mu su mu cinye!’

Karanta cikakken babi Ez 35

gani Ez 35:12 a cikin mahallin