Ez 35:8 HAU

8 Zan cika duwatsunsa da gawawwaki. Waɗanda za a kashe da takobi za su faɗi a kan tuddansa, da cikin kwarurukansa, da cikin dukan kwazazzabansa.

Karanta cikakken babi Ez 35

gani Ez 35:8 a cikin mahallin