Ez 36:18 HAU

18 Sai na husata da su saboda jinin da suka zuba a cikin ƙasar, da kuma yadda suka ƙazantar da ƙasar da gumakansu.

Karanta cikakken babi Ez 36

gani Ez 36:18 a cikin mahallin