Ez 36:26 HAU

26 Zan ba ku sabuwar zuciya, in sa sabon ruhu a cikinku. Zan cire zuciya mai tauri daga gare ku, sa'an nan in sa muku zuciya mai taushi.

Karanta cikakken babi Ez 36

gani Ez 36:26 a cikin mahallin