Ez 36:3 HAU

3 sai ka yi annabci ka ce, ni Ubangiji Allah na ce, ‘Da yake sun maishe ku kufai marar amfani, sun kuma murƙushe ku ta kowace fuska, har kun zama abin mallakar sauran al'umma, kun zama abin magana da abin tsegumi ga mutane.

Karanta cikakken babi Ez 36

gani Ez 36:3 a cikin mahallin