Ez 38:7 HAU

7 Ka shirya, ka kuma zama da shiri, kai da dukan rundunar da suka tattaru kewaye da kai, ka zama ɗan tsaronsu.

Karanta cikakken babi Ez 38

gani Ez 38:7 a cikin mahallin